Liberty TV. We broadcast to Africa in seven languages: English, French, Hausa, Great Lakes, Pidgin, Somali, and Swahili. Today. Gobarar ta kone miliyoyin kadada a jihar ta California cikin wannan shekarar, tare da hallaka akalla mutane takwas. #AZScreenRecorder This is my video recorded with AZ Screen Recorder. Yadda za ku nemi aikin gwamnatin Najeriya da za a ɗauki mutum 774,000, Ramos ya ƙi karɓar sabuwar yarjejeniya a Madrid, Ozil ka iya komawa DC United, Sabuwar manhajar da za ta ba ku damar yawo da katin ɗan ƙasa a wayarku, Ga ranakun komawa makaranta na wasu jami'o'in Najeriya. 4 months left to watch Duration: 30 seconds This clip is from. 1. Saurari, Minti Daya da BBC Hausa Safe 30-12-2020, Tsawon lokaci 1,10. Abubuwan da suka faru a duniyar wasanni daga Janairu zuwa Disamban 2020 AM 770 KTTH. Wani jirgin kasaa a birnin Spijkenisse, a kasar Netherlands, a shinfide kan wani katon mutum-mutumin kifin 'whale' bayan da ya yi hatsari ta cikin karshe titinsa. 'Yan gudn hijira daga yankin Tigray na kasar Ethiopia na jiran a kwashe su zuwa sansanin 'yan gudun hijira na kasar Sudan makwabciya. Classic Rock 92.9. Fiye da mutum 200 sun mutu yayin da dubbai suka ji raunuka. BBC News Hausa - Rahotanni Na Musamman kan Zaɓen Amurka Na 2020. BBC Hausa TV. Wani malamin addinin kirista na ɗariƙar Roman Katolika a Amurka ya bi matakin ba da tazarar ta hanyar amfani da bindigar roba da ke fesa ruwa don sanya albarka ga masu ibada da ruwa mai tsarki. Saurari, Minti Daya da BBC Hausa Safe 30-12-2020, Tsawon lokaci 1,10. Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku kan cutar Coronavirus. Shugaba Donald Trump na magana a lokacin gangamin yakin neman zaben shugaban kasa a Jacksonville, jihar Florida. Wasu maza na tunkarar jami'an tsaro da hannuwansu a dage, a Kenosha, jihar Wisconsin. Masu aikin ceto ya yankin Alps sun hau kan daskararren ruwa mai kwaranya a Malga Ciapela, kasar Italiya, cikin watan Fabrairu. 30 Disamba 2020. According to NAN, Umar won the contest with her entry — ‘Rai da Cuta’ (life & sickness) — which examines how a family’s refusal to comply with COVID-19 guidelines resulted in a disastrous end. More clips from BBC Partners Website . Amma jerin zanga-zangar da aka yi ta yi a bana da ba a taɓa yin irinsu ba don neman kawo sauye-sauyen dimokraɗiyya da karya lagon tsarin masarauta sun sa ya sauya aƙidarsa. Dan takarar shugabancin Amurka Joe Biden na mayar da martini lokacin gangamin yakin neman zabe a Wilmington, Delaware, bayan da kafafen yada labarai suka bayyana nasarar da ya samu a zaben shugaban kasa na shekarar 2020. BBC Hausa is part of the BBC World Service that offers a breadth of multimedia content which reaches 24 million people across the world on a weekly basis. December 5, 2020 2 min read “Rai da Cuta” (Life & sickness) by Maryam Umar has won this year’s BBC Hausa short story contest for women. Listen Now Sports Music News & … Boko Haram kills 657 civilians, 592 officials in 11 months By-elections: Anxiety as APC, PDP, others battle for 15 parliamentary seats KNKX. BBC Hausa Shekara ta 2020 ta zama mai ƙalubale a fadin duniya har da bangaren wasanni, bayan da cutar korona ta dagula al'amura a fadin duniya. Progressive Voices. Wanda aka … Bayan da ƙwarin suka lalata gonaki a faɗin Iran da Pakistan da Indiya, sai kuma suka bazu a Gabashin Afirka. KGMI. BBC Partners Website. It's easy to record your screen and livestream. FM News 101 KXL. Asalin hoton, Damir Sagolj / Getty Images. Related Videos. Sa'o'i 8 da suka wuce. BBC Hausa is the Hausa language service of BBC World Service meant primarily for the Hausa-speaking world in Nigeria, Ghana, Niger and the rest of Hausa speakers in West Africa.It is part of BBC foreign language output of 33 languages, of which five are African languages. 57:14 "Issues In The News" 31st Dec, 2020. #AZScreenRecorder This is my video recorded with AZ Screen Recorder. Tunatarwa: Banda Zagi, … Wani mai zanga-zanga na yi shafa jan fenti a gaban hular kwanon wani jami'in dan sandan kwantar da tarzoma a birnin , lokacin wata zanga-zanga nuna jin cijin cin zarafin jinsi a kasar. Labarai Cikin Minti Ɗaya Da BBC Hausa Na Safe 5/1/2021 wanda Sani Aliyu da Nabeela Mukhtar Uba su ka karanto. UK. An yanke wa shahararren mai shirya fina-finan 'Hollywood' na Amurkar hukuncin daurin shekaru 23 a gidan yari. Hausa States There are a number of theories and stories connected with the Hausa people, who today live in northern Nigeria, parts of Ghana, Niger and Togo. Fitowar wata ɓaro-ɓaro a ganshi da girmansa da haskensa da ba safai irin haka yake faruwa ta bai wa mutane mamaki a faɗin duniya. By Sahel Standard Magazine December 5, 2020 97 No comment. KUOW-FM. Kasashe a fadin duniya sun bullo da tsarin matakan kulle da kuma yin nesa da juna, don taimakawa wajen hana yaduwar cutar. Holiday Hits. Karanta hanyoyin da muke bi dangane da adireshin waje. Mr Floyd ya mutu a cikin watan Mayu a Minneapolis, lokacin da wani dan sanda farar fata ya durkusa a kan wuyansa har na tsawon kusan minti tara, da hakan ya haifar da zanga-zanga a fadin kasar. Mitree Chitinunda daga Thailand ya kasance mai goyon bayan gidan sarauta sosai. 1. Kamfanoni da masana'antu da dama sun ce suna fargabar abin da zai je ya komo a gaba saboda cutar korona. Maudu'an da suka yi tashe a shekarar 2020 a Tuwita a Najeriya Zai iya kasancewa tamkar ranar Kirsimeti, amma kuma ga masana taurari, wannan lokaci ne da duniyoyin Jupiter da Saturn suka hada hanya a sararin samaniya, Harvey Weinstein ya isa kotun hukunta masu aikata manyan laifuka ta birnin New York, a cikin watan Janairu, don fuskantar tuhume-tuhume kan aikata fyade da cin zarafi ta hanyar lalata. ... An sace shi ne a watan Nuwamban 2020 a hanyar Rigasa da ke ƙaramar hukumar Igabi. A watan Yulin shekarar 2019 zuwa watan Maris na shekarar 2020, gobarar daji ta mamaye fadin kadada miliyan 24 million na kasar, tare da hallakawa da jikkata mutane da lalata gidajensu - har ma da hallaka da kuma haifarwa biliyoyin dabbobi rasa matsugunansu. Maryam Umar has won this year’s BBC Hausa short story contest for women with her story ‘Rai da Cuta’, life and sickness. BBC Ta yi nazari kan maudu'an da suka fi tashe a shafin Tuwita a shekarar 2020. A yanzu gashin kan Mitree na nuna alamun yatsu uku da ya samo asali daga tsarin Hunger Games da kuma yadda masu zanga-zanga suke amfani da shi a faɗnin Thailand. Kisan da aka yi wa wani Ba-amurke ɗan asalin Afirka George Floyd a hannun ƴan sanda ya janyo an ƙaddamar da zanga-zanga a faɗin duniuya kan adawa da wariyar launin fata da cin zarafin da ƴan sanda ke yi. Zanga-zanga ta barke a watan Agusta, bayan da 'ya sanda suka bude wuta kan wani bakar fata, Jacob Blake, lokacin da suke mayar da martini kan abinda suka kira batun da ya shafi cikin gida. MOViN 92.5. Wata mata ta rungumi wani jami'in sojin kasar Belarus, lokacin wata zanga-zanga a birnin Minsk. MSNBC. Mako guda kafin Amurkawa su fara gudanar da zaben, Mr Trump ya bayyana cewa shi da maidakinsa Melania Trump sun kamu da kwayar cutar korona. Amma shekarar 2020 ta wani wajen ta zama kyakkyawa, mai ban dariya da jajircewar ɗan adam, kamar yadda waɗannan hotunan daga kowanne wata cikin watanni 12 na shekarar ke nunawa. Commenting on the development, Umar expressed her … Atiku ya jinjinawa BBC Hausa kan abin da kira "ƙirƙiro da wani tsari na ƙarfafawa ƴaƴa mata." Asalin hoton, Toya Sarno Jordan / Reuters. Hear the audio that matters most to you. Wata uwa da 'yarta na rungumar juna ta cikin jakar leda da aka tanada don kare su daga kamuwa da kwayar cutar korona a Wantagh, birnin New York. 30 Disamba 2020. Dajin Amazon na Brazil ya gamu da bala'in gobarar daji mafi muni a cikin shekara 10 da suka gabata, abin da ya ɗaga hankalin masu kula da muhalli da ƙungiyoyin killace muhalli. Wannan zanga-zangar da aka yi a Sacramento da ke California, ita ce ta farko daga cikin wadanda suka biyo baya a faɗin ƙasar. Warm 106.9 KRWM. Matakan bin dokar yin nesa-nesa da juna sun bayyana basirorin mutane da dama. Ta yaya rukunin masu zaɓe a Amurka ke fitar da shugaban ƙasa? A lokacin da babu wani abu sahihi na kariya, sai wasu mutanen suka dinga amfani da wasu kayayyakin amfanin yau da kullum a matsayin kariya. Yadda za ku nemi aikin gwamnatin Najeriya da za a ɗauki mutum 774,000, Ramos ya ƙi karɓar sabuwar yarjejeniya a Madrid, Ozil ka iya komawa DC United, Sabuwar manhajar da za ta ba ku damar yawo da katin ɗan ƙasa a wayarku, Ga ranakun komawa makaranta na wasu jami'o'in Najeriya. Release date: 12 November 2018. Hakan wani ƙoƙari ne na nuna muhimmancin kiɗa a lokacin da ake cikin yanayi maras daɗi. 30 Disamba 2020. 30 Disamba 2020. Wasu kasashe sun fara bude makarantu da sassauta dokar kulle, a daidai lokacin da yawan masu cutar a duniya ya kusan kai miliyan 5. Labarai Cikin Minti Ɗaya Da BBC Hausa Na Safe 30/12/2020. A wannan hoton wani mai buga fiyano Raymond Essayan ne wanda ya gamu da rikicewar ƙwaƙwalwa sannan ya rasa muhallinsa. Enjoy BBC audio on the move - a wide range of programmes and highlights are available as podcasts for you to download for free. 30 Disamba 2020. Saurari, Minti Daya da BBC Hausa Safe 30-12-2020, Tsawon lokaci 1,10. 303,845 talking about this. Wani jami'in sojin kasar Lebanon na wucewa ta wajen ginin rumbun ajiyar kayan abinci da ya ruguje, bayan wani mummunan fashewa a yankin bakin ruwa na birnin Beirut. It's easy to record your screen and livestream. Wanda aka sabunta 31 Disamba 2020 ... Saurari, Minti Daya da BBC Hausa Safe 05/01/2021, Tsawon lokaci 1,13. BBC ba za ta dauki alhakin abubuwan da wasu shafukan daban suka wallafa ba. Wanda aka sabunta 30 Disamba 2020 Labarai Cikin Minti Ɗaya Da BBC Hausa Na Safe 30/12/2020. Labarai Cikin Minti Ɗaya Da BBC Hausa Na Safe 30/12/2020. #AZScreenRecorder This is my video recorded with AZ Screen Recorder. Kumbo daga tashar lura da sararin samaniyar kasar Japan Hayabusa-2 na tashi ta cikin sararin samaniya kafin ya dira a kusa da yankin Woomera a Kudancin Australia. 320,810 talking about this. An ɗauki hoton ɗaya daga cikin muhimman abubuwan da suka faru a sararin samaniya da aka gani a wannan shekarar a garin Edirne na Turkiyya, a kusa da hasumayoyin Masalacin Selimiye da aka gina tun ƙarni na 16. Wata ƴar Kenya tana tsaye cikin halin gazawa tana kallon yadda farin ɗango ke sauka a kan gonarta. Yayin da shekarar 2020 ke daf da kawowa karshe, lokaci ya yi da za a tuna da wasu daga cikin mushahuran mutane a nahiyar Afirka da suka mutu a cikin shekarar nan. A cikin shirin zakuji Labaran Duniya da na Cikin Gida Nigeria, Hardama na kasashen makwabta wato Niger, Chad, Cameron dasauransu Ku kasance damu. Maryam is a 20 year-old student studying Law at Usman Danfodio University, Sokoto. Majalisar dokokin Masar ta amince kasar ta tura dakaru zuwa Libiya. Some centre on the idea of migration. Sports, music, news and podcasts. Za mu ga yadda abin yake a Senegal . Kun tuna lokacin da ɗaukacin mutanen duniya a ƙarshen 2019 suke cike da fata da burin shiga sabuwar shekara? Asalin hoton, Philip Pacheco / Getty Images. A lokacin da ake sa ran za a ɗage dokar kulle ta farko, an gabatar da kaɗe-kaɗe ga tsirrai fiye da 2,000 a wani gidan raye-wata a Barcelona. Popular Stations in Your Area. Labarai Cikin Minti Ɗaya Da BBC Hausa Na Safe 30/12/2020. Daya daga cikin fashewa mafi muni a tarihi ta auku a cibiyar makamashin mukiliya a tashar jiragen ruwa ta Beirut a Lebanon. Wasu kasashe sun fara bude makarantu da sassauta dokar kulle, a daidai lokacin da yawan masu cutar a duniya ya kusan kai miliyan 5. CNN. "Rai da Cuta" (Life & sickness) by Maryam Umar has won this year's BBC Hausa short story contest for women. Wannan damisar ta tsira daga wutar a Pantanal, amma ta ƙone a yatsunta. © 2021 BBC. 3:20. Wasu zaɓaɓɓun hotunan wasu abubuwan da suka faru a sassan duniya a shekarar da ta ƙare ta 2020. Kafin nan za mu ga halin da ake ciki a Libiyar ta fuskar cinakayya, bayan shekaru na yaki. Zaɓen Amurka na 2020: Waye a kan gaba - Trump ko Biden? Zaben Amurka na 2020: Ko ka samu rinjayen ƙuri'un jama'a ba … Akwai alamun cewa kungiyar IS na kara farfadowa a Syria da Iraki yayinda hankalin duniya ya koma kan Korona. To abubuwa da ba su tafi yadda aka yi zato ba. 20-year-old wins BBC Hausa women short story writing competition Now in in its fifth year, BBC Hausa introduced the competition to give female writers a platform to tell and share their stories. 303,845 talking about this. Talk Radio 570 KVI. Jirgin sama jannatin ya debi wasu duwatsu daga duniyar saman kafin ya dawo da samfurin zuwa doron duniyar kasa a cikin watan Disamba. 1. An kawo makarar wani wanda cutar corona ta hallaka cikin makabarta a birnin Jakarta, kasar Indonesia. BBC Hausa YouTube: Dandali ne na yada labaran bidiyo da BBC Hausa ke wallafa wa a shafinsa na intanet wato www.bbchausa.com. Cutar korona na ci gaba da yaɗuwa a duniya, amma ba a fasa komai a gasar zuwa duniyar wata ba. Wanda aka fi karantawa. BBC Hausa TV. Alamu na nuna cewa, wani rigakafin Korona da jami'ar Oxford ke kokarin kirkirowa ba shi da illa, kuma yana tasiri kan garkuwar jikin dan adam. Wanda aka fi karantawa. Wutar da lalata sansanin 'yan gudun hijira mafi girma a kasar Girka , da ta haifarwa da dubban mutane rashin matsugunai. Wata mata na daukar hoto salon dauki kanka da kanka 'selfie' a cikin wata gonar ciyayi masu launin ruwan hoda a yankin Hanam, kasar Korea ta Kudu cikin watan Oktoba. Kwayar cutar wacce aka bayyana ta samo asali ne a wata kasuwar dabbobi a birnin, ta haifar da barkewar annobar da ta girgiza duniya. Wani mai gasar yin nutso daga Stari Most, da kuma ake kira 'Old Bridge', lokacin gasar wasan gargajiya na nutso karo na 454th a Mostar, a Bosnia da Herzegovina. 30 Disamba 2020. BBC Hausa YouTube: Dandali ne na yada labaran bidiyo da BBC Hausa ke wallafa wa a shafinsa na intanet wato www.bbchausa.com. Tunatarwa: Banda Zagi, … Zaben shugaban kasar na ranar 9 ga watan Agusta da zai bai wa dadadden shugaba Alexander Lukashenko damar sake yin tazarce duk kuwa da zargin da ake yi masa na magudin zabe, ya rura wutar zanga-zangar gagarumar zanga-zanga a kasar. Ma'aikatan kiwon lafiya na duba masu dauke da cutar korona a dakin bayar da taimako gaggawa na musamman a birnin Wuhan, kasar China, cikin watan Fabrairu. Asalin hoton, ... Saurari, Minti Daya da BBC Hausa Safe 04/01/2021, Tsawon lokaci 1,15. 20-year-old Maryam Umar wins BBC Hausa’s women writing contest . Da yawan mutane sun shafe mafi yawan lokacinsu a shekarar 2020 a intanet suna mu'amala da abokai ko yin aiki ko sayayya sakamakon matakan da aka sanya na annobar cutar korona - kamar dai yadda wannan malamin a Hong Kong yake naɗar darasin da zai yi wa ɗalibansa ta intanet. Tun a ranar 4 ga watan Nuwamba ne, aka bayyana mutuwar daruruwan mutane a wani artabu tsakanin dakarun kasar ta Ethiopia da na kungiyar masu rike da makamai na yankin Tugray (TPLF), yayin da kusan 50,000 suka tsere zuwa kasar ta Sudan. Wanda aka fi karantawa. Wannan kantin cin abincin da ke Rome babban birnin Italiya sun ajiye ƙwarangwal don su nuna yadda kasuwancinsu ke mutuwa. Wani mutum na hutun wucin gadi daga share gidansa, bayan ambaliyar ruwan da mahaukaciyar guguwar teku Vamco ta haddasa a San Mateo, kasar Philippines. Wanda aka fi karantawa. © 2021 BBC. Gwamnatoci a faɗin duniya suna ta faɗi tashi kan ko dai su sassauta ko su ƙara tsananta dokokin kulle a yayin da ake samun ƙarin masu kamuwa da kuma masu warkewa daga cutar korona. Gunkin kifin ne ya yi wa jirgin kasar garkuwa daga abkawa cikin kogin da ke kasansa mai zurfin mita 10 (kafa 32), kana direban ya tsira ba tare da jin ciwo ba. Asalin hoton, Brandon Bell / Getty Images. Wani mutum na ta bin dandazon farin dango na cikin hamada a yankin Samburu, kasar Kenya, cikin watan Mayu.Biliyoyin kwari ne suka lalata amfanin gona a fadin kasashen Yammacin Afirka, bayan mamakon ruwan saman da ya haifar musu da yanayin da za su kara kyankyasa. Asalin hoton, Jim West/ZUMA Wire/Shutterstock. BBC Hausa. Dalibai a birnin Peshawar, kasar Pakistan, ana gwada zafin jikinsu kafin su shiga aji, bayan da gwamnati ta amince a sake bude makarantu a yayin da ake cigaba da fama da annobar korona. Jazz24. Wani mai aikin sa-kai na duba wata dabba da ta kone a tafin kafarta a Merimbula, kasar Australia. 30 Disamba 2020. Classic Rock Hits. Kasashe na ci gaba da bude makarantu bayan kullen Korona. Wasu kasashe sun fara bude makarantu da sassauta dokar kulle, a daidai lokacin da yawan masu cutar a duniya ya kusan kai miliyan 5. Mahaukaciyar guguwar ta watan Nuwamba it ace irinta ta 21 da ta abka wa kasar a cikin wannan shekarar, tare da hallaka gwamman mutane. A birnin Brussels, wata ma'aikaciyar jinya a sashen bayar da taimakon gaggawa na musamman na hutun wucin gadi a yayin da ake cigaba da fuskantar barazanar annobar cutar korona. Saurari, Minti Daya da BBC Hausa Safe 30-12-2020, Tsawon lokaci 1,10. Saurari, Minti Daya da BBC Hausa Safe 30-12-2020, Tsawon lokaci 1,10. Wani mutum ya durkusa a gaban babban zanen hoton tunawa da George Floyd a birnin Houston, jihar Texas. A karshen watan Aprilu ne, Jami'ar Johns Hopkins ta bayar da rahoton cewa adadin wadanda suka mutu a duniya da cutar ya wuce mutane 200,000. By joining BBC Hausa, you’ll be a part of the team for a leading international broadcaster the BBC World Service which reaches more than 90 million people in Africa weekly on Radio, TV, Online (language sites and bbcafrica.com), Mobile and Social Media. Kumbon da China ta tura duniyar wata a shirinta na Chang'e-5 ya yi nasarar zuwa da dawowa duniya bayan ya kwaso samfurin ƙasar duniyar wata da aka taɓa samu a cikin shekara 44. FOX News Radio. Labarai Cikin Minti Ɗaya Da BBC Hausa Na Safe 30/12/2020. 1 Gobara ta mamaye sansanin 'yan gudun hijira na Moria, a tsibirin Lesbos. "Rai da Cuta" (Life & sickness) by Maryam Umar has won this year's BBC Hausa short story contest for women. Asalin hoton, Fredrik Lerneryd / Getty Images. Karanta hanyoyin da muke bi dangane da adireshin waje. Labarai Cikin Minti Ɗaya Da BBC Hausa Na Safe 4/1/2021. A watan Satumba, hayakin gobarar daji mai ya turnuke birnin San Francisco cikin launin ruwan goro. Karanta hanyoyin da muke bi dangane da adireshin waje. KIRO Radio. It's easy to record your screen and livestream. 710 ESPN Seattle. Maryam is a 20 year old student studying law at … https://www.facebook.com/BBCnewsHausa/videos/3657363414301759 Wata mummunar cuta ta bayyana daga China kuma ba a san abubuwa da yawa a game da ita ba. Labarai Cikin Minti Ɗaya Da BBC Hausa Na Safe 30/12/2020. It broadcasts to Hausa-speaking audiences, providing radio, online, and TV content in West Africa as well as to diaspora audiences. Annobar cutar korona ta mamaye duniya, abin da ya jawo matuƙar damuwa a zuƙatan mutane. Labarai Cikin Minti Ɗaya Da BBC Hausa Na Safe 5/1/2021 wanda Sani Aliyu da Nabeela Mukhtar Uba su ka karanto. Jam'iyar Democrat ta samu galaba a kuri'un wakilan 'lectoral college' da kuri'u 306 kan Jam'iyar Republica ta Donald Trump da ta samu kuri'u 232. A zargi babban dakin ajiyar makare da kusan tan 3,000 na sinadarin 'ammonium nitrate' da haddasa fashewar da ta hallaka mutane fiye da 200, tare da jikkata sauran kusan 5,000 a cikin watan Agusta. Nazari mai zurfi kan yadda kuri'un jin ra'ayi ke tasiri ko akasin haka ko abin da yake nufi a rige-rigen nasarar shiga Fadar White House. BBC ba za ta dauki alhakin abubuwan da wasu shafukan daban suka wallafa ba. An karrama marubutan ne a wani bikin da BBC Hausa ta shirya a Abuja da yammacin Juma'a. Karanta hanyoyin da muke bi dangane da adireshin waje. Get the best bits from the BBC's Cricket, Rugby, football and cycling free podcasts.